<?xml version="1.0" encoding="UTF-8"?><song><hymn_number>521</hymn_number>
<title>Tun da Allah na Nan LW521</title>
<lyrics>[V1]
 KORUS

[V2]
 Tun da Allah na nan,
 Ba zan ji tsoro ba.
 Yesu na tare da ni
 Wa za shi gaba da ni.

[V3]
 1) Don me mutane ku ke hauka.
 Al'umai na tunani wofin
 Sarakuna na gaba da Allah da Shafaffensa.
 Korus

[V4]
 2) Shaiɗan da mutanensa
 Sun tara mani don su kasha ni.
 Amma Allah daga cikin sama ya rena su.
 Korus

[V5]
 3) Ubangiji ya ce mani
 Kai ne dana na haife ka.
 Ka tambaye ni al'umai gado ni zan ba ka.
 Korus

[V6]
 4) Ubangiji ya ba ni iko.
 In karkarye su da sandar tamar
 In farfashe su kamar kasko na tukunya.
 Korus</lyrics>
</song>